User Tools

Site Tools


actress:nafisat_abdullahi.

Nafisat Abdullahi

nafisat_abdullahi.jpg
Born Nafisat Abdullahi on January 23, 1991 (Age 25) in Jos, Plateau State
Occupation Actress
Years active 2009-present

Duk da cewa wannan jaruma ta dade a wannan farfajiyar Kannywood ana fafatawa da ita, domin tana cikin wadanda tun da tauraruwarsu ta hau sararin samaniya take haskawa har yau din nan ba ta sauko ba, ta haye sahu na farko sakamakon irin finafinan ta da fitar a 2015.NAFIS

Hakikan finafinai irin su Sirrin Da Ke Raina, Rumaisa, Baiwar Allah da Munafikin Mata sun sanya jarumar sahun gaba cikin takwarorinta. Musamman Rumaisa da labarinsa ya zamo kusan kacokaf a kanta yake. Yadda ta hau rol din, kuma ta tafiyar da shi ya birge ‘yan kallo matuka. Har ila yau bagaren kasuwanci, kusan finafinan nata sun doke na saura don sun samu karbuwa sosai a wajen jama’a, inda suka kawo makudan kudade.

daga LEADERSHIP Hausa: Jarumai 10 Da Suka Taka Rawar Gani A 2016 ABDULLAHI MOHD SHEKA — May 17, 2016

Relationship with Adam A. Zango

Nafisat Abdullahi Images


Filmography

Films

Relationship with Adam A. Zango

16 Yuni 2015

Share this page

actress/nafisat_abdullahi.txt · Last modified: 2016/10/26 01:40 by admin